Marco Rubio, jiya Talata yace Amurka tana kokarin ganin an samu mafita adala mai dorewa wajen kawo karshen yakin da Rasha ta ...
Dukkanninmu mun yi matukar damuwa a game da yiwuwar hadarin fadawa cikin yaki gadan gadan a yankin saboda abin da ke faruwa a ...
Kungiyar ‘yan tawayen Sudan ta hallaka fiye da mutane 200 a hare-haren kwanaki 3 data kai kudancin Khartoum, a cewar wata ...
A tattaunawar ta yau Talata, Rasha ta Shaida wa Amurka cewa tana adawa da wata kasa mamba a kungiyar tsaron NATO ta aika da sojojinta a wani bangare na yarjejeniyar tsagaita wuta ...
Ayyanawar na kunshe ne a cikin jaridar rundunar ‘yan sandan da aka wallafa a daren jiya Litinin, wacce kakakin rundunar ta ...
Wata uwa mai matsaikatan shekaru da ‘ya’yanta 2 sun kone a wata mummunar gobarar data afku a birnin Ondo, shelkwatar karamar ...
A watan Nuwamban da ya gabata, kotun ta ba da umarnin wucin gadin da ke hana CBN da AGF ci gaba da rike kudaden kananan ...
Sakataren wajen Amurka Marco Rubio ya dare kan teburi guda da takwaransa na Rasha Sergei Lavrov da mashawarcin shugaban ...
Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tsohon kwamishinan yada labaran gwamnatin tarayyar ...
Babban jami'in diflomasiyyar Amurka, Marco Rubio, na ci gaba da fadi tashin cimma burin samun zaman lafiya mai dorewa a ...
Wasu manyan jagororin yankin Tigray na kasar Habasha na kiran da a aiwatar da dukkan matakai na yarjejeniyar Pretoria.