A jiya Juma’a ne ‘yan tawayen M23 a gabashin Dimokaradiyar Jamhuriyar Congo suka shiga birnin Bukavu mafi girma na biyu a ...
Kungiyar mayakan Hamas ta bayyana sunayen mutane 3 da take garkuwa da su wanda take shirin sake su a a yau Asabar, a musayar ...
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz, ya ce idan Amurka ta kuskura ta kakaba wa tarayyar Turai haraji, a shirye Turai take ...
A ranar Litinin ma'aikatar shari’a ta umurci masu gabatar da kara na tarayya a New York da su yi watsi da tuhume tuhumen da akewa magajin garin New York Eric Adams, cewar wata takarda da ta fito daga ...
Yana zargin cewa tsauraran matakan kauce ma bayar da cin hanci da rashawa ga jami'an kasashen waje da aka gindaya ma Amurkawa ...
A watan Yunin 2021 aka dawo da Kanu zuwa Najeriya kuma tun lokacin yake tsare tare da fuskantar shari'a a kan zargin ...
Shugabannin Republican da na Democrat a kwamitocin kasafin kudi guda biyu a Majalisa sun gudanar da tattaunawa kan kudirin ...
Shugaban wanda ya sauka a Habasha a daren jiya Alhamis, ya samu tarba a filin saukar jiragen sama daga mukaddashin jami’in ...
Cikin wata sanarwar hadin gwiwa da ministocin makamashi na kasashen Najeriya, Nijar da kuma Aljeriya su ka fitar a hukumance ...
Duk da yarjejeniyar, kamfanonin sadarwar sun ci gaba da aiwatar da karin, abinda ya sabbaba NLC ba da wa’adin 1 ga watan ...
A jiya Talata ne Ganduje yayi wannan furuci a sakatriyar jam’iyyar APC ta kasa a Abuja, a sa’adda ya karbi bakoncin mambobin ...
An yi bukin bude taron da ya tuna da mutanen da suka mutu da wadanda suka ji rauni a mumunnan harin da aka kai wa mutane da ...