Dukkanninmu mun yi matukar damuwa a game da yiwuwar hadarin fadawa cikin yaki gadan gadan a yankin saboda abin da ke faruwa a ...
Marco Rubio, jiya Talata yace Amurka tana kokarin ganin an samu mafita adala mai dorewa wajen kawo karshen yakin da Rasha ta ...
Kungiyar ‘yan tawayen Sudan ta hallaka fiye da mutane 200 a hare-haren kwanaki 3 data kai kudancin Khartoum, a cewar wata ...
A tattaunawar ta yau Talata, Rasha ta Shaida wa Amurka cewa tana adawa da wata kasa mamba a kungiyar tsaron NATO ta aika da ...
Ayyanawar na kunshe ne a cikin jaridar rundunar ‘yan sandan da aka wallafa a daren jiya Litinin, wacce kakakin rundunar ta ...
A watan Nuwamban da ya gabata, kotun ta ba da umarnin wucin gadin da ke hana CBN da AGF ci gaba da rike kudaden kananan ...
Wata uwa mai matsaikatan shekaru da ‘ya’yanta 2 sun kone a wata mummunar gobarar data afku a birnin Ondo, shelkwatar karamar ...
Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tsohon kwamishinan yada labaran gwamnatin tarayyar ...
Sakataren wajen Amurka Marco Rubio ya dare kan teburi guda da takwaransa na Rasha Sergei Lavrov da mashawarcin shugaban ...
Babban jami'in diflomasiyyar Amurka, Marco Rubio, na ci gaba da fadi tashin cimma burin samun zaman lafiya mai dorewa a ...
Yayin da Turai ke fadi tashin neman iskar gas da za ta maye gurbin ta Rasha, an sake farfado da shirin tura iskar gas din ...